👑 WAZIRIN DAMBAM DR. AHMAD UMAR ABDULLAHI PH.D: JAGORAN DA AL’UMMA DA MASARAUTU KE FATAN SAMU!
A yau, suna da martabar Wazirin Dambam, Dr. Ahmad Umar Abdullahi Ph.D, na ci gaba da samun karÉ“uwa a tsakanin al’umma da sarakunan garuruwa daban-daban, inda ake nuna fatan samun irin gudummawar jagoranci da yake bayarwa a wurare daban-daban.
Zamowarsa Jagaban Misau ya zama wata shaida ta irin girmamawa da karÉ“uwar da yake samu a tsakanin al’umma da masarautu.
Duk wanda ya halarci bikin nadinsa a matsayin Jagaban Misau, ya saurari jawabin Mai Martaba Sarkin Misau, sannan ya ga yadda Mai Martaba Sarkin Dambam ya halarta domin raka shi zuwa wajen nadin, zai fahimci irin girman mutuntawa da dangantakar da ke tsakanin Wazirin Dambam da masarautu.
Wannan karÉ“uwa da girmamawa na nuna cewa Dr. Ahmad Umar Abdullahi Ph.D ba mutum ne da aka sani a wuri guda kawai ba; yana da kyakkyawar alaÆ™a da al’umma da manyan masarautu, waÉ—anda ke ci gaba da nuna masa girmamawa da fatan samun kusancinsa.
Wazirin Dambam — Jagaban Misau: suna mai É—auke da daraja, girmamawa da karÉ“uwa.
.jpg)
Comments
Post a Comment