DAN ADALAN MUBI — MAL. MUSA JIDDA JIGONE


 


Mal. Musa Jidda Jigone mutum ne mai daraja, dattijo mai hangen nesa, hikima da kishin al’umma. A duk inda ya bayyana, ana ganin mutum mai mutunci, tawali’u da kyakkyawar mu’amala.


A matsayinsa na Dan Adalan Mubi, ya ci gaba da kasancewa abin koyi wajen haɗa kan jama’a, ƙarfafa zumunci da tallafa wa al’umma.


Allah Ya ƙara masa lafiya, hikima da ikon ci gaba da yi wa al’umma hidima. Allah Ya saka masa da alheri, Ya kuma ƙara masa daraja da albarka. Amin.

Comments

Popular posts from this blog

The Woman Behind Clinical Excellence at FMC Birnin Kudu

Prof. Hadiza Abdullahi Usman Celebrates Prof. Ahmed Ahidjo on Inaugural Lecture and Send-Forth

FEC APPROVES FOUR KEY HEALTH INTERVENTIONS TO IMPROVE THE WELL-BEING OF NIGERIANS