Super Store & Modern Bakery na Ci Gaba da Jan Hankalin Al’ummar Bauchi


 

Cibiyar kasuwanci ta Super Store & Modern Bakery da ke Lamba 2, Gubi Dam Junction, Along Gida 1000 Units Housing Estate, kusa da Assalam Clinic, Tudun Salmanu, Bauchi, na ci gaba da jan hankalin mazauna Bauchi da kewaye sakamakon ingantattun ayyukan da take samarwa.


Shagon ya haɗa manyan sassa guda huɗu da suka haɗa da Super Market, Modern Bakery, Pharmacy da Snacks Shop, inda kwastomomi ke samun kayayyakin masarufi, sabbin burodi, magunguna da kayan ciye-ciye cikin sauƙi da tsari mai kyau.


Tun bayan fara aiki, cibiyar ta kasance ɗaya daga cikin wuraren da jama’a ke tururuwa domin samun kayayyaki masu inganci da kuma sabis na musamman. Masu sayayya sun yaba da tsafta, kyakkyawan tsari da kuma wadatar kayayyakin da ake samu a cibiyar.


Masu gudanar da cibiyar sun jaddada aniyarsu ta ci gaba da samar da ingantaccen sabis da kayayyaki masu inganci domin biyan buƙatun al’umma da kuma tallafawa ci gaban harkokin kasuwanci a jihar Bauchi.


Don ƙarin bayani ko tuntuɓa:

08034938131, 08091301356, 08030949138.

Comments

Popular posts from this blog

The Woman Behind Clinical Excellence at FMC Birnin Kudu

Prof. Hadiza Abdullahi Usman Celebrates Prof. Ahmed Ahidjo on Inaugural Lecture and Send-Forth

FEC APPROVES FOUR KEY HEALTH INTERVENTIONS TO IMPROVE THE WELL-BEING OF NIGERIANS