Domin samun ingantaccen ci gaba, bunƙasar tattalin arziki, samar da ayyukan yi, da kyakkyawan shugabanci mai hangen nesa da kishin al’umma, lokaci ya yi da mu haɗa kai wajen mara wa Hon. Abbas Ubah Saraki baya a zaɓen 2027 ƙarƙashin jam’iyyar NDC.
Hon. Abbas Ubah Saraki jagora ne mai hangen nesa, jajircewa, da ƙudurin kawo sauyi mai amfani ga al’umma. Tare da nagartaccen tsari da manufofi masu anfani, yana da damar jagorantar al’umma zuwa ga ci gaba, wadata, da kyakkyawar makoma.
2027 lokaci ne na zaɓar shugabanci nagari. Mu zaɓi ci gaba, mu zaɓi sauyi, mu zaɓi Hon. Abbas Ubah Saraki na jam’iyyar NDC.

Comments
Post a Comment