Hon. Muhammad Naziru Jahun (Dan Gadawa): Sabon Haske Ga Miga/Jahun Federal Constituency


 Daga Hussaini Muhammad Tsakuwawa:

A yayin da al'ummar Miga/Jahun Federal Constituency ke ci gaba da neman shugabanci mai nagarta, hangen nesa, da kishin jama'a, sunan Hon. Muhammad Naziru Jahun (Dan Gadawa) na ci gaba da bayyana a matsayin ɗaya daga cikin fitattun jagororin da suka sadaukar da kansu wajen ganin an samar da ingantaccen wakilci da ci gaba mai ɗorewa.


Dan Gadawa ya gina kyakkyawar alaƙa da jama'a ta hanyar kusantar su, sauraron damuwarsu, da nuna jajircewa wajen tallafawa muradunsu. Hangen nesansa ya ta'allaka ne kan bunƙasa ilimi, inganta harkokin lafiya, ƙarfafa matasa da mata, habaka noma, da samar da ayyukan raya kasa da za su amfani al'umma baki ɗaya.


Masu bibiyar harkokin siyasa a yankin na ganin cewa irin wannan shugabanci mai maida hankali ga bukatun talakawa shi ne ginshiƙin ci gaba da cigaban dimokuraɗiyya mai anfani ga kowa.


Yayin da ake tunkarar gaba, al'ummar Miga da Jahun na ci gaba da fatan samun wakilci mai nagarta, hangen nesa, da kishin cigaban yankinsu.


Hon. Muhammad Naziru Jahun (Dan Gadawa) – Muryar Jama'a, Jagoran Ci Gaba, Kuma Fatan Gobe Mai Kyau.


Insight Tribune News – Voice of Truth, Development and Leadership.


SPONSORED 

Comments

Popular posts from this blog

The Woman Behind Clinical Excellence at FMC Birnin Kudu

Prof. Hadiza Abdullahi Usman Celebrates Prof. Ahmed Ahidjo on Inaugural Lecture and Send-Forth

FEC APPROVES FOUR KEY HEALTH INTERVENTIONS TO IMPROVE THE WELL-BEING OF NIGERIANS